Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ya bada sanarwar cewa yan Najeriya kimanin 65,000 suke a kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji. Hukumar ta fitar da adadin ne bayan da …
Hajj
-
Labarai
‘Yan Najeriya 65,000 zasu yi aikin Hajjin 2019, adadin da ya ragu da 10,000 a shekarar 2014
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ya bada sanarwar cewa zuwa yanzu adadin alhazan Najeriya sun kai kimanin 65,000 dake kasar Saudiyya domin sauke farali. Jami’in hukumar, Dakta Aliyu Tanko ne …
-
Labarai
An samu ragin N51,170 daga cikin Naira miliyan 1.5 na kudin aikin Hajjin 2019 – NAHCON
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar aiki Hajji ta kasa Najeriya NAHCON, ta rage kudin aikin hajjin shekarar 2019 bayan wata ‘yar bita data gudanar game da kudaden. A wata sanarwar da hukumar ta fitar …
-
Labarai
Hukumar Alhazai ta rage kudin aikin Hajjin 2019 tare da kara wa’adin biyan kudi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar aiki Hajji ta kasa Najeriya NAHCON, ta rage kudin aikin hajjin shekarar 2019 bayan wata ‘yar bita data gudanar game da kudaden. A wata sanarwar da hukumar ta fitar …
-
Labarai
Kaduna,Abuja: Kudin aikin Hajji na bana, Naira miliyan 1.5 – Hukumar Alhazai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar alhazai reshen jihar Kaduna da babban birnin tarayyar ABuja, sun bayyana naira miliyan daya da rabi a matsayin kudin aikin hajjin bana. Hukumar, reshen jihar Kaduna ya bayyana sanarwar …
-
Labarai
Hajj2019: Kada jama’a su yadda da kudin aikin Hajjin 2019 da ake turawa a Social Media – Hukumar Alhazai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar jin dadin alhazai tayi kira ga al’ummar Najeriya da kada su yadda da karairayin da ake yada wa akan kudin hajjin bana na shekarar 2019. Jaridar Daily Trust ta …
