Dukkanin wakilan jami’iyyun da suka fafata a zaben gwamnan jihar Kano sun aminta da’a soke zaben da aka sake yi ran 9 ga watan Mayu a mazabar Gama dake karamar …
Tag:
Kotun Zabe
-
Siyasa
Sakamakon zaben Gama ya ɓace ne a cibiyar tattara sakamako dake karamar hukuma – Baturen Zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBaturen zaben mazabar gama dake karamar hukumar Nassarawa ta jihar, Joshua Kubai, ya bayyana a gaban kotun korafe-korafen zaben gwamnan jihar Kano domin amsa tambayoyi a cigaba da gudanar da …
-
Siyasa
ZabenKano: Kotu ta gayyaci Kwamishinan ‘Yan Sanda da hukumar INEC akan Shari’ar ‘Abba Gida-Gida’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar Kano wacce ke da zama a kan titin Miller , Nassarawa, Kano, ta gayyaci Kwamishinan ‘Yan sanda domin bayyana a gabanta. Kotun dai ta …
-
Labarai
Atiku da Mahaifanshi dukkansu ba ‘Yan Najeriya bane – Abba Kyari ya fada wa Kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAbba Kyari, shugaban ma’aikatan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya fadawa kotun sauraren karar zabe cewa Atiku Abubakar, dan takarar shugabancin kasa a PDP, dan kasar Kamaru ne. Kyari yace Atiku …
-
Labarai
Kotun koli ta kwace zaben dan majalissar tarayya na APC a jihar Adamawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun kolin Najeriya ta kwace zaben Mustapha Usman, dan majalissar APC mai wakiltar Yola ta kudu, Arewa da Gerei na jihar Adamawan Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da kotun …
Older Posts
