Dabo FM, tana kira ga al’ummar jihar Kano, su zama masu da’a da kuma masu kawowa jiharsu zaman lafiya a yayin yanke hukuncin kotun sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar. Ana …
Kotun Zabe
-
Labarai
Abba Gida Gida ko Dr Ganduje? Kotu ta ayyana Ranar Larabar 2 ga Oktoba domin yanke hukunci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, ta bayyana ranar da zata kawo karshen karshen Shari’ar da aka kalubalanci nasarar gwamnan Kano, Dr Ganduje. Kotun da mai shari’a Halima …
-
Labarai
Abba K Yusuf yayi nasara a kotun Koli, bayan fatali da karar Ganduje akan gabatar da karin shaidu 8
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun Koli tayi fatali da karar Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan hana PDP gabatar da karin shaidu 8 a gaban kotun sauraren zaben gwamnan jihar Kano. Hakan na …
-
Labarai
Kotu ta kwace zaben ‘Yan Majalissun jiha guda 2 daga APC ta baiwa PDP a jihar Adamawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafin zaben Majalissar Dokoki dake da zama a jihar Adamawa, ta kwace zaben ‘yan majalissun jiha na jami’iyyar APC guda 2. ‘Yan Majalissun su hada da Hon …
-
Labarai
Shari’ar Abba da Ganduje tana neman baiwa ‘Yan Kwankwasiyya mamaki, INEC ta nemi a kori karar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA wani mataki na ban mamaki bayan kammala sauraren muhawarar lauyoyin APC, PDP da INEC, Shari’ar zaben gwamnan tana neman sauya zani. Duba da irin kwarin gwiwa da a iya …
-
Labarai
Kotun Zabe: Na shiga tsananin ruɗani a lokacin da kotu take yanke hukunci – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana yanayin da ya samu kanshi lokacin da Kotu dake zaman yanke hukunci akan karar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta na kalubalantar nasarar Buhari n. …
-
Koton tarayya dake zamanta a Abuja, ta fatattaki karar da jam’iyyar PDP da kuma tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Alh. Atiku Abubakar suka kayi gabanta. Karar dai suna kalubalantar nasara …
-
Babban LabariLabarai
Kotu tayi watsi da karar Atiku, Buhari yayi nasara a kotun zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun sauraren korafin zabe dake da zama a Abuja, tayi watsi da korafin Atiku na kalubalantar nasara shugaba Muhammdu Buhari. Alkalin da ya jagorancin shari’ar, Mai Shari’a Muhammad Garba ne …
-
Labarai
Akwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafin zaben shugaban kasa dake Abuja tayi watsi da korafin Atiku. Atiku yayi korafi kan cewa anyi magudi a jihohi 11. Sai dai kotun da tayi watsi …
-
A rika sake loda shafin domin sabon aike. Yanzu haka kowanne bangare ya hallara, ana dakon isowar Alkalan da za su yanke hukuncin.
-
Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da Sanata Dayo Adeyeye na APC, tayi umarnin baiwa ‘yar takarar PDP shaidar lashe zabe. …
-
Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da Sanata Dayo Adeyeye na APC, tayi umarnin baiwa ‘yar takarar PDP shaidar lashe zabe. …
-
Kotun sauraron korafe korafen zaben Majalissar dokokin Najeriya dake da zama a jihar Kano, ta soke zaben da dan Majalissar tarayya na APC ya lashe. Hukumar INEC dai ta ayyana …
-
Labarai
Kotu tayi cilli da bukatar PDP, ta tabbatar da El-Rufa’i a matsayin halastaccen gwamnan Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraron korafe-korafen zaben Gwamna dake da zamanta a jihar Kaduna, ta tabbatar da gwamnan jihar, Mallam Nasiru El-Rufai, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar. Hakan na …
-
Kotun sauraron korafin zabubbukan Sanatoci tayi umarnin sake yin zaben zagaye a wasu mazabun jihar Osun ta Arewa a cikin kasa da kwanaki 90. Hakan na zuwa ne bayan korafi …
-
LabaraiSiyasa
Kotu ta kori karar Dan Majalissar PDP ta tabbatar da APC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraron korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissun jihar Kano, tayi watsi da korafin dan takarar PDP mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo/Minjibir. Dan takarar jami’iyyar PDP, Tajo Usman, ya …
-
LabaraiSiyasa
Kotu ta kwace kujerar Dan Majalissar tarayya na APC ta bawa PDP a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissu a jihar Kano ta kwace kujerar Majalissar tarayya ta wakilcin karamar hukumar Takai/Sumaila daga hannun Shamsudden Dambazau na APC. Kotun ta …
-
Kotun sauraren korafe-korafen zabe dake da zama a jihar Binuwai ta kwace kujerar majalissa tarayya mai wakilcin Oju da Obi daga hannu APGA ta kuma baiwa PDP. Sashin Hausa na …
-
Siyasa
‘Yan Kwankwasiyya sun dauki hanyar kawo wa Shari’ar ‘Abba Gida-Gida’ cikas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMatsalar barazana da cin mutunci da akayi wa Wakiliyar INEC wacce lauyan INEC ya shigar da kokensu gaban Kotun zaben Kano, za ta iya bude wani shafin Shari’ar na daban …
-
Siyasa
‘Yan Kwankwasiyya sun dauki hanyar kawo wa Shari’ar ‘Abba Gida-Gida’ cikas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMatsalar barazana da cin mutunci da akayi wa Wakiliyar INEC wacce lauyan INEC ya shigar da kokensu gaban Kotun zaben Kano, za ta iya bude wani shafin Shari’ar na daban …
