Home WasanniFellaini zai bar Man Utd

Fellaini zai bar Man Utd

by Dabo Online
0 comments

Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan dan wasa Maroune Fellaini.

Rahotanni sun nuna cewa kafin a rufe kasuwar cinikayyar ‘yan wasa, kungiyar ta Man Utd zatayi gwanjon dan wasan akan kudi £7m.

Maroune Fellaini 2019

Ana sa ran dan wasan zai iya samu kudin da yakai £11m a kowacce shekarar idan yaje kasar ta China.

Wasu rahotannin na shigo yanzu akan cinikayyar dan wasan………….

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00