Barcelona zata kece raini da Manchester United

A cigaba da wasanni zakarun najiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dake kasar Spaniya zata kara da kungiyar Manchester United ta kasar Ingila a zagayen daf da kusa dana karshe.

Kungiyar Manchester United dai tayi babban aiki tin bayan datayi waje da kungiyar PSG a zagaye na 16 a gasar zakarun Turan.

Kuna ganin Manchester United zata iya doke kungiyar ta Barcelona?

Zaku iya bayyana ra’aiyunku a shafinmu na Facebook.

Masu Alaƙa  Tun kafin tunkarar Barcelona, Wolves tayi waje da Man UTD a kofin FA

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.