Gwamnatin jihar Kano ta aike da goron gayyatar zama mukabala tsakankin Sheikh Abduljabbar da wasu malamai a jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar Kwamishinan addinai na jihar Kano, Dr …
Sheikh Abduljabbar
-
Labarai
Ganduje ya sanya ranar muƙabala tsakanin Malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta sanya ranar yin mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru da wasu malaman jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar gwamnatin ta sanya ranar 7 ga watan …
-
Labarai
A Gaggauce: Ganduje ya sanya wurin da za a yi muhawara tsakanin malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta sanar da wurin da za a zauna domin tsefe aya daga tsakuwa tsakanin malaman jihar Kano da Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara. Tin dai a makon …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta amince da muƙabala tsakanin malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano karkashin jagororincin gwamna Ganduje ta amince da bukatar zama tsakanin malaman jihar da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Babban sakataren yada labaran gwamnan jihar, Mallam Abba Anwar ne …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya cika babban maƙaryaci. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata gajeriyar tattaunawarsa da sashin Hausa na …
-
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi kira ga magoya bayansa da su nemi katunan zaɓe domin sauya gwamnatin APC a zaɓe mai zuwa. DABO FM …
-
LabaraiTaskar Malamai
Bayan rufe masallatan Abduljabbar, masu yaɗa wa’azin sa ma sun shiga tarkon gwamnati
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rufe dukkannin masallatai da wuraren karatu ko taro na Shaikh Abduljabbar Shaikh Nasiru Kabara bisa zargin zagin yin kalamai masu barazana ga tsaron …
-
Taskar Malamai
Kano: Duk malamin da yake kare Ganduje biyanshi aka yi, nima an min tayin miliyan 30 – Sheikh Abduljabbar
Sheikh Abdujabbar Nasiru Kabara yace duk wani malami da yake fitowa ya hau manbari wajen kare Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan bidiyon da akaga gwamnan yana …
