Lokacin da ake sanar da za’a dauke Wutar Lantarki a Najeriya

Karatun minti 1

“Sanarwar samun katsewar wutar Lantarki bisa gyaran kayan aiki.

Za’a samu katsewar Wutar Lantarkin yankunan Akure, Yammcin Tsakiya da Enugu, a ranar Lahadi, 12 ga watan Maris, 1972 daga karfe 9:00 zuwa karfe 3:00 na Yamma.

Katse Lantarkin ta zama tilasta domin inganta kayayyakin aikinmu.”

Karin Labarai

Sabbi daga Blog