Home Labarai‘Yar Gidan Sheikh Ahmad Gumi ta rasu bayan fama da ciwon ‘Amosanin Jini’

‘Yar Gidan Sheikh Ahmad Gumi ta rasu bayan fama da ciwon ‘Amosanin Jini’

by Dabo Online
0 comments

‘Yar gidan fitaceccen malamin Islama, Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ta rasu bayan fama da fama da ciwon ‘Sickle Cell’ Amosanin Jini.

Maryam Ahmad Gumi ta rasu ranar Litinin a garin Abuja, kamar yacce dan uwa a cikin danginta, Tukur Mamu, ya bayyana.

Tini dai akayi Jana’izarta a gidan Marigayi Dr Ahmad Gumi kamar yacce addinin Islama ya tanada.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00