0
A wani shiri mai suna ‘Rayuwa’ na gidan Rediyon gwamnatin jihar Jigawa, mai gabatar da shirin, Maryam Musa Aujara, ta zanta da wasu al’majirai a jihar Jigawa wadanda shekarun basu wuce 4,5 zuwa 7 ba.
Sun bayyana mata yadda suke iya samu su ci abinci a kullin.
Ga dai yadda shirin ya kasance:
A matsa alamar lasifika domin sauraro.
