Home LabaraiBauchi ta shirya tsaf don fara ‘Ginin Rugar Fulani’ – Bala Muhammad

Bauchi ta shirya tsaf don fara ‘Ginin Rugar Fulani’ – Bala Muhammad

by Dabo Online
0 comments

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, yace gwamnatin jihar Bauchi ta shirya tsaf domin fara shirin tabbatar da ginin rugar Fulani a jihar ta Bauchi.

Gwamnan ya bayyana haka ne a yau Litinin yayin ziyararshi ga shugaba Muhammadu Buhari a fadar shi dake birnin tarayyar Abuja.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00