1
Dan wasan kwallon kafa na kasar Algeria a doke Najeriya daga gasar cin Kofin Nahiyar Afrika da ake bugawa a kasar Misra.
Algeria ta doke Najeriya da ci 2 da 1, wanda hakan ya kawo karshen ran kasa Najeriya a gasar cin kofin AFCON na shekarar 2019.
Dan wasan bayan Najeriya, Williams Troos Ekong ne ya fara cin gida a mintuna na 40 kafin daga bisani dan wasa Odion Ighalo na Najeriya ya farke kwallon a bugun daga kai sai mai tsaron gida a minti na 72
Riyad Mahrez ya samu nasarar zurawa Najeriya kwallo a mintuna na 90+4, wanda hakan ya baiwa kasarshi Najeriya tsallakawa wasan karshe na cin kofin AFCON.
