Home Labarai‘Yan Sanda su bude wuta akan Yan Shi’a dake zanga-zanga a Abuja

‘Yan Sanda su bude wuta akan Yan Shi’a dake zanga-zanga a Abuja

by Dabo Online
0 comments

Rahotanni da suke fitowa daga birnin tarayyar Abuja, ya na cewa ‘yan sanda sun bude wuta a kan mabiya mazhabar Shi’a.

Zanga-zangar da sukeyi don neman a saki jagoransu, Sheikh Ibrahim El-zakzaky.

BBC Hausa ta tattauna da wasu mabiya Shi’ar inda suka bayyana mata cewa; “Kawo yanzu an kashe musu mutum shida sannan da dama sun jikkata.

Sun kuma ce ‘yan sanda ne suka bude musu wuta alhali su ba su da makamai.”

Sauran Labarin yana zuwa.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00