Jamian Iraqi sun bayyana cewa; A kalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani turmutsutsu daya faru yayin tattakin mabiya Shia a ranar Ashura da aka gudanar a birnin …
Shi’a
-
Labarin Da Ke Shigo Mana Yanzu Na Nuna Cewa Yan Kungiyar Shi’a Ta Imn Sun Cika Alkawarinsu A Yau Talata Na Gudanar Da Muzaharar Ranar Ashura Duk Da Gargadin Hukumar …
-
Labarai
Kura-ture-Turmi: Rikici ya barke tsakanin Jami’an tsaro da ‘Yan Shia
by Dabo Onlineby Dabo OnlineLabaran Hotuna: Rahotanni da muke samu yanzu sun tabbatar da ba ta kashi tsakani kungiyar IMN da jami’an tsaro a Najeriya. An rawaici cewa kusan mutane 3 sun rasa rayukansu …
-
Duk da sanarwar gargadi da Rundunar ‘Yan Sanda ta bayar, yanzu haka ‘yan Shi’a sun fito ran gadi a cikin garin Zaria ta jihar Kaduna
-
Rundunar ‘yan sanda ta kasa, ta fitar da sanarwar cewa, duk kan wasu shirye-shiryen tsohuwar kungiyar nan ta ‘yan uwa Musulmi haramtacce ne, kuma hiri ne na ‘yan ta’adda. A …
-
Babban LabariLabarai
Kungiyar IMN ta Shi’a tace ta dakatar da Zanga-zangar da ta shekara 4 tana yi akan sakin Zakzaky
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar IMN ta Shi’a ta ce da dakatar da tattakin da ta saba a kan tituna don neman sakin Sheikh Ibrahim Zakzaky. Kungiyar tace ta yanke hukuncin yin hakan bisa …
-
Labarai
Sabuwar doka ta bawa Sojoji damar ‘Cin Karensu ba babbaka’ akan ‘yan Shi’ar dake IMN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar 26 ga watan Yulin 2019, wata babbar kotu a Najeriya ta bawa gwamnatin tarayyar umarnin haramta kungiyar IMN dake Shi’a. Yayin da gwamntin take bin umarnin kotu, ranar …
-
Labarai
Sa’o’i kadan suka rage gwamnati tarayya ta bayyana haramta kungiyar IMN ta cikin Shi’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotannin sun bayyana cewa tini dai gwamnatin tarayya ta karbi umarnin daga kotu a Abuja na bayyana kungiyar IMN da Al-Zakzaky yake jagoranta a matsayin kungiyar ta’addanci. Tin dai a …
-
Labarai
Gwamnatin tarayya ta kammala shirin bayyana kungiyar Al-Zakzaky a matsayin ‘Kungiyar Ta’addanci’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotannin sun bayyana cewa tini dai gwamnatin tarayya ta karbi umarnin daga kotu a Abuja na bayyana kungiyar IMN da Al-Zakzaky yake jagoranta a matsayin kungiyar ta’addanci. Tin dai a …
-
Kotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke …
-
Babban LabariLabarai
Kotu ta ayyana Kungiyar Shi’a a matsayin Kungiyar Ta’addanci tare da haramta ta a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke …
-
Labarai
‘Yan sanda ne suka kashe mataimakin kwamishinansu da kansu, suka kashe mana mutum 11 – Shi’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Shi’a ta nesanta kanta daga rahotanni da aka bayyana su a matsayin masu alhaki a kisan mataimakin kwamishinan yan sanda a Abuja. Shi’a tace, ‘yan sanda da kansu suka …
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun kashe DCP Umar Usman tare da cinnawa motocin ‘NEMA’ wuta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn bayyana Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta IMN da alhakin kisan DCP Umar Usman, mataimakin yan sanda a birnin tarayyar Abuja. DABO FM ta binciko cewa; duk dai a yayin …
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun kashe mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan Shia sun kashe DCP Usman Umar a yayin zanga-zangar da sukeyi don ganin an saki shugabansu, Sheikh Zakzaky. Mutuwar dan sandan ta sanya rundunar ‘yan sanda a cikin jimami …
-
Labarai
‘Yan Sanda su bude wuta akan Yan Shi’a dake zanga-zanga a Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni da suke fitowa daga birnin tarayyar Abuja, ya na cewa ‘yan sanda sun bude wuta a kan mabiya mazhabar Shi’a. Zanga-zangar da sukeyi don neman a saki jagoransu, Sheikh …
-
Labarai
Hotuna: ‘Yan Shi’a sun cika wasu titunan Abuja da Zanga-zanga duk da cewa doka ta hana
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHotunan: Khamis Umar Abu Najmah
-
Labarai
Al-Zakzaki ya nemi kotu ta bashi izinin zuwa kasar Indiya domin duba lafiyarshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky tare da matarshi, hadi da ‘yarshi Zinat, sun rubutawa babbar kotu a Kaduna, bukatarsu ta tafiya kasar Indiya domin duba …
-
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun harbe jami’an tsaron dake gadin majalissar tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya, wacce aka fi sani da Shi’a sun harbe jami’an yan sanda dake gadi a majalissar taryyar Najeriya. Sashin Hausa na jaridar Premium Times ya …
-
Labarai
Duban Lafiyar Sheikh: Kasar Iran ta yabawa shugaba Buhari kan El-Zakzaky
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin kasar Iran ta yabawa shugaba Muhammadu Buhari bisa barin manyan likitoci daga kasar waje domin duba lafiyar Sheikh Zakzaky tare da matarshi. Kasar ta fitar da sakon yabon ne …
