Home LabaraiMajalissar Dattijai ta fara tantance sunayen Ministoci

Majalissar Dattijai ta fara tantance sunayen Ministoci

by Dabo Online
0 comments

Majalissar Dattijai ta fara tantance sunayen Ministocin da shugaba Muhammadu Buhari ya aike mata.

Hakan na zuwa ne cikin kasa da awanni 32 da shugaban ya aike da sunayen zuwa ga zauren majalissar.

Tini dai majalissar ta fara tantance Ministocin dake cikin jerin da shugaban ya aike mata.

Ana dai sa ran zuwa karewar yau, majalissar zata tantance Ministoci akalla guda 5.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00