Majalissar Dattijai ta fara tantance sunayen Ministocin da shugaba Muhammadu Buhari ya aike mata. Hakan na zuwa ne cikin kasa da awanni 32 da shugaban ya aike da sunayen zuwa …
Senate
-
Labarai
Majalissar Dattijai ta tabbatar da Tanko Muhammad a matsayin Alkalin Alkalai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar Sanatocin Najeriya ta tabbatar da nadin Tanko Muhammad a matsayin Alkali mai daraja ta daya a Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da shugaba Muhammadu Buhari ya aikewa majalissar …
-
Labarai
Sabbin Sanatoci sun raina albashi da alawus na miliyan 14 da suka karba a watan Yuni
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBulaliyar majalissar dattijai, Sanata Orji Uzor Kalu na jihar Abia, ya bayyana cewa wasu daga cikin Sanatoci sun shiga cikin yi masa korafi akan albashin da aka basu a watan …
-
Labarai
Bayan suka da cece-kuce, Ahmad Lawan ya janye mukamin daya baiwa tsohon ma’aikacin Saraki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya janye aikin daya bawa Mr Festis Adebayo cikin kasa da awanni 48 bayan ya bashi mukamin mai bashi shawara a fannin labarai. A wata …
-
Labarai
Ali Ndume ya taya Sanata Ahmad Lawan murnar lashe zaben shugaban majalissar Dattijai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan da aka zabi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Shugaban majalisar dattawa ta tara, abokin hamayyarsa Mohammed Ali Ndume ya taya shi murnar lashe wannan zabe. Daily Nigerian Hausa
-
Majalissar Dattawan Najeriya ta amince N30,000 a matsayin sabon albashin ma’aikatan Najeriya. A kwanakin baya dai kungiyar kwadago ta NLC ta bukaci gwamnati data yiwa ma’aikata karin albashi daga N18,000 …
