Home LabaraiYan Bindiga sun yi garkuwa da dan Majalissar Dokoki na jihar Kaduna akan titin Kaduna-Zaria

Yan Bindiga sun yi garkuwa da dan Majalissar Dokoki na jihar Kaduna akan titin Kaduna-Zaria

by Dabo Online
0 comments

Rahotanni sun bayyana cewa masu yin garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalissar dokoki dan jihar Kaduna.

Rahotannin dai sun tabbatar da sace dan majalissar akan titin Kaduna zuwa Zariya kamar yacce jaridar Punch ta tabbatar.

Har dai zuwa yanzu, ba’a bayyana sunan dan majalissar ba.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00