Yan Bindiga sun afkawa tawagar mai martaba Sarkin Pataskum, Alhaji Umaru Bubaram a kan hanyar titin Kaduna- Zariya. Tini dai mutane 3 daga cikin hadiman Sarkin suka rasa rayukansu. Rahotanni sun bayyana cewar Sarkin yana yin zagaye zuwa fadar sarakunan arewacin Najeriya a wani mataki na shirin bude wani babbanContinue Reading

A cigaba da kara tsanantuwar ayyukan sace-sace da kashe-kashen mutane, yan Bindiga sun aikata babbar ta’asa akan wani matashi. Mun samu wani rahoto daga jihar Adamawa cewa; A watannin da suka gabata ne wasu ‘yan Bindiga sukayi garkuwa da wani Matashi mai suna Jamilu Siddiki Liman. Rahotan ya ja hankulanContinue Reading

Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina ta tabbatar da rasa rayukan mutane 10 daga kayukan Guzurawa da Safana dake karamar hukumar Safana a jihar Katsina. “Yan sanda sun tabbatar da alhakin kisan akan ‘yan ta’adda. Rundunar ta sanar da haka ne a wata sanarwa data fitar ta hannun mai yada labaranContinue Reading

Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa masu garkuwa da mutane sun hallaka turawa biyu a jihar Kaduna. Rohotan yace ‘yan bindigar sun kashe turawan ne a wani wajen shakatawa dake Jihar ta Kaduna. “Ofishin jakadancin Birtaniya a Najeriya ya tabatar da aukuwar lamarin, wadda kungiyar da ta ke waContinue Reading

Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa; “Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Jigawa ta tabbatar cewa barayi sun halaka mutum daya tare da jikkata wasu mutane, a wani hari da barayin suka kai a garin Maidawa da ke jihar. Bayanai sun ce maharan sun shiga kauyen ne kan babura,Continue Reading

Gwamnatin jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe mutane 66 a karamar hukumar Kujuru ta jihar Kaduna. Al’amarin da mai magana da yawun gwamnan jihar Kaduna, Samuel Aruwan yace tini jami’an tsaro suka fara bincike domin gano wadanda suka aikata kisan. Har yanzu babuContinue Reading