1
Shugaba Muhammad Buhari ya bayyana cewar gwamnatinshi zata kammala ayyukan filayen tashi da saukar jirage na jihohin Kano, Borno, Enugu da Legas a shekarar 2020.
Shugaban ya bayyana haka ne a sakonshi na sabuwar shekara wanda a al’adar kasar aka saba yi duk ranar 1 ga watan Janairu.
Cikakken bayanin yana zuwa…
