Home LabaraiNassarawa: Dan majalissar ya sake rasuwa

Nassarawa: Dan majalissar ya sake rasuwa

by Dabo Online
0 comments

Dan Majalisar jiha dake wakiltar Nassrawa ta Tsakiya, Alhaji Sulaiman Adamu, ya rasu.

Kamfanin dillanin labaran Najeriya, NAN ya rawaito cewar abokin aikin mamacin Alhaji Muhammad Okpoku, dan majalissa mai wakiltar kananun hukumomin Udege da Loko ne ya sanar da mutuwar a yau Juma’a.

Mamacin ya rasu ne a asibitin tarayya dake garin Keffi bayan wata yar gajeriyar rashin lafiya.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00