Home LabaraiƘanzo kadai muke iya samu mu ci, inji wasu Almajirai masu shekara 5 a duniya

Ƙanzo kadai muke iya samu mu ci, inji wasu Almajirai masu shekara 5 a duniya

by Dabo Online
0 comments

A wani shiri mai suna ‘Rayuwa’ na gidan Rediyon gwamnatin jihar Jigawa, mai gabatar da shirin, Maryam Musa Aujara, ta zanta da wasu al’majirai a jihar Jigawa wadanda shekarun basu wuce 4,5 zuwa 7 ba.

Sun bayyana mata yadda suke iya samu su ci abinci a kullin.

Ga dai yadda shirin ya kasance:

A matsa alamar lasifika domin sauraro.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00