0
Babban sifetan ‘yan sanda, IGP Adamu Muhammad ya sanar da ruguja jami’an SARs masu yaki da yan fashi da makami a Najeriya.
Hakan na zuwa bayan barkewar zanga-zanga a wasu biranen Najeriya da ma wasu kasashen musamman na tarayyar Turai.
cikakken bayanin zai zo….
