Harin ta’addanci daya faru a unguwar ChirstChruch dake kasar New Zealand.
An dai sami wani mutun da yayi amfani da bindiga ya shiga har cikin masallacin Noor a lokacin gudanar da sallar Juma’a, ya bindige al’ummar musulmi dayawa.
Wata baiwar Allah da aka harba a wajen masallacin Noor
Lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da arba’in.
Wanda harin ya ritsa a kofar masallacin Noor
Bandegi da akayi amfani wajen goge jini a bayan harin
KALli bidiyo:
Lokacin da maharin ya dauki kanshi a facebook kai tsaye kafin gudanar da ta’addancin.Lokacin jinyar wadanda hatsarin ya ritsa.