Majalisar tarayyar Turai ‘European Union’ ta bayyana cewa babu wani ci gaba a yakin da ake da yan ta’addan Boko Haram a fadin Najeriya. Majiyar Dabo FM ta bayyana majalisar …
Tag:
Ta’addanci
-
Labarai
Anyi yunkurin harba makamai masu linzami a birnin Makkah da Jeddah.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar sojin saman Saudiyya ta ce ta samu nasarar dakile wasu hare-haren makamai masu linzami biyu da ‘yan tawayen Houthi suka yi yunkurin kai wa biranen Makkah da Jeddah ranar …
-
Labarai
‘Yan Bindiga sun yanka mai unguwa a jihar Sokoto, sun harbe ‘dan sanda 1
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Bindiga sun yanka mai unguwar garin Balle dake karamar hukumar Gudu a jihar Sokoto. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa wasu shaidun gani da ido sun bayyana cewa wasu …
-
Labarai
Kungiyar ISIS ta dauki alhakin harin Sri Lanka daya kashe mutane 320
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar ‘Yan ta’addar ISIS tace itace ta gudanar da hari a kasar Sri Lanka, ta fitar da hotunan mayakanta da tace suna su kai hari a ranar Lahadin data gabata. …
-
Harin ta’addanci daya faru a unguwar ChirstChruch dake kasar New Zealand. An dai sami wani mutun da yayi amfani da bindiga ya shiga har cikin masallacin Noor a lokacin gudanar …
