0
Rahotanni daga garin Dapchi dake jihar Yobe ya bayyana cewar mayakan kungiyar Boko Haram sun afka garin.
Rahotannin daga majiyoyin cikin garin sun ce mayakan kungiyar sun afka garin tare da yin ayyukan ta’addanci a sa’a daya da ta wuce.
Sai dai an bayyana cewar rundunar sojin Najeriya ta aike da dakarunta domin dakatar da harin mayakan na kungiyar ta’addancin ta Boko Haram.
