Majalissar Dinki Duniya ta ce manoma 110 aka yi wa yankan rago a kauyen Zamarmari na jihar Borno. Mayakan Boko Haram dai ake zargi da aikata ta’addancin a kan manoman da suke…
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da yankan ragon da wasu ‘yan binduga da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka yi wa manoma a jihar Borno. DABO FM ta tattara cewa…
Rahotanni sun bayyana yadda kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram ta yi wa wasu manoma wadanda yawancin manoman shinkafa ne yankan rago garin Zamarmari da ke karamar hukumar Jere a jihar Borno.…
Mayakan ta’addanci na kungiyar Boko Haram sun sake afka wa tawagar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum da safiyar yau Lahadi. Hakan na zuwa ne kwana biyu bayan mayakan kungiyar sun afka…
Wasu rahotanni da ake samu yanzu sun bayyana cewa adadin wadanda suka mutu sakamakon afkawa tawagar gwamna Zulum da ‘yan ta’adda suka yi sun kai 30. Wasu majiyoyi ne suka shaidawa kamfanin…
Mayakan kungiyar Boko Haram sun sake afka wa tawagar gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a karo na biyu. Rahotannin sun ce mayakan sun afka wa tawagar gwamnan a kusa da garin Baga…
Al’umma na cigaba da bayyana kaduwarsu da tashin wasu tagwayen ‘Bom’ a birnin Maiduguri na jihar Borno. Rahotanni sun tabbatar da cewa tagwayen bom din sun tashi a ranar Alhamis a tsakiyar…
A kalla sojojin Najeriya 20 da farar hulla sama da 40 ne suka rasa rayukansu a hare-hare guda biyu da kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin kai wa a ranar Asabar, mazauna…
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dora alhakin kashe-kashen dake faruwa wanda yan kungiyar Boko Haram da sauran yan ta’adda keyi a kwana-kwanan nan a arewacin Najeriya musamman a jihohin Katsina, Borno kan…
Rahotanni daga garin Dapchi dake jihar Yobe ya bayyana cewar mayakan kungiyar Boko Haram sun afka garin. Rahotannin daga majiyoyin cikin garin sun ce mayakan kungiyar sun afka garin tare da yin…
Rundunar Sojin Najeriya tace ta samu nasarar dakatar da wani hari da kungiyar Boko Haram tayi yunkurin kai wa a garin Damaturu na jihar Yobe. Tin da yammacin Lahadi, wasu mazauna yankin…
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa a duk fadin kasar nan babu inda ke karkashin Boko Haram ko dai dai da inchi guda ne. Majiyar Dabo FM ta ruwaito mai magana da yawun…
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da batagarin da…
Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama kasashen waje…
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sojojin Najeriya nada kwarewar da zasu fatattaki Boko Haram a arewa maso gabas. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa Buhari yayi wannan batu ne…
Jami’an SARS a jihar Borno sun fatattakin mayakan Boko Haram da sukayi kwanton bauna a kauyen Mainok dake kan hanyar Damaturu zuwa Maiduguri. Rahotanni sun bayyana yadda mayakan Boko Haram suka fara…
Majalisar tarayyar Turai ‘European Union’ ta bayyana cewa babu wani ci gaba a yakin da ake da yan ta’addan Boko Haram a fadin Najeriya. Majiyar Dabo FM ta bayyana majalisar tarayyar Turai…
Rahotanni daga Jaridar The Cable sun bayyana cewa mayakan kungiyar ‘yan ta’addar Boko Haram sun sace jami’an Sojin Najeriya guda 4 da ‘yan sanda guda biyu. Majiyoyin sun bayyanawa jaridar cewa mayakan…
Kwanaki kadan bayan janyewar sojin kasar Chadi guda 1200 daga Najeriya, mayakan Boko Haram sun mamaye sansanin da Sojojin suka bari. Jaridar The Cable ta rawaito cewar mayakan Boko Haram sun mamaye…
Bayan rahotannin janyewar dakarun Sojin Chadi da tafiyar Sojin Najeriya daga garin Gajiganna na jihar Borno, al’ummar garin sun fara hijirar barin garin domin gujewa harin mayakan Boko Haram. Tin dai da…