Akwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11

Kotun dake sauraren korafin zaben shugaban kasa dake Abuja tayi watsi da korafin Atiku.

Atiku yayi korafi kan cewa anyi magudi a jihohi 11.

Sai dai kotun da tayi watsi da karar bayan da tace Atiku ya kasa bayar da hujjojin yin magudin.

Masu Alaƙa  Kotun koli ta kwace zaben dan majalissar tarayya na APC a jihar Adamawa

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.