Anga jinjirin watan Shawwal a Damaturu, Talata 1 ga Shawwal

Karatun minti 1

Yau Litinin, 3 watan Yuli, 2019, ne karshen watan Ramadana na shekarar 1440.

Mai Alfarma Sarki Musulmi, Sultan Abubakar Sa’ad ne ya bayyana haka a fadarshi dake jihar Sokoto inda aka zauna domin karbar rahotannin ganin watan Shawwal daga sassan kasar Najeriya.

“Gobe Litinin, 1 ga watan Shawwal na shekarar 1440 bayan Hijirar Manzon Allah (S.A.W), wanda yayi dai dai da 4 ga watan Yulin 2019 (Biladiya)” – Sultan

Karin Labarai

Sabbi daga Blog