APC ta sake rasa kujerar Sanata, PDP ta sake cin galaba

Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da Sanata Dayo Adeyeye na APC, tayi umarnin baiwa ‘yar takarar PDP shaidar lashe zabe.

Kotun da Mai Sharia Danladi Adeck yakle jagoranta ta yanke hukunci ayyana yar takarar PDP, Sanata Biodun Olujimi ta PDP, tsohuwar shugaban marasa rinjaye a majalissar, a matsayin wacce ta lashe zaben Ekiti ta Kudu.

Kotun dai ya soke wasu kuriu a wasu akwatinan zabe, wanda hakan yasa Sanata Olujumi ta tashi da kuriu 54,894 yayinda na Adeyeye na APC, ya tashi da 52,243.

Sako na musamman

Shin kuna da wata sanarwa ko bukatar bamu labari?

Masu Alaƙa  Akwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11

Ku aiko mana da sako ta submit@dabofm.com

%d bloggers like this: