1
‘Yar wasan gaba ta kungiyar Super Falconets ta Najeriya, Asisat Oshoala ta kammala komawa kungiyar kwallon kafar mata ta Barcelona dake kasar Spaniya a matsayin yar wasan aro daga kungiyar Dalian dake birnin Nanjing ta kasar China.
Sauran labarin na zuwa……………………
