A daidai lokacin sabbin gwamnoni ke neman kwanaki 100 a ofis, 18 daga cikin Gwamnoni 29 har kawo yanzu ba su nada mukaman masu taimaka musu ba. DABO FM ta …
Rilwanu A. Shehu
-
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun tare hanyar Lokaja zuwa Abuja tare da kashe mutum da sace wasu mutanen. Lamarin ya faru ne a …
-
Tsohon shugaban kasar Zimbabuwe shugaba Robert Mugabe ya Rasu. Robert Mugabe mai Shekaru 95 a Duniya, shi ne shugaban da yayi fice wajen kawo wa al’ummar kasar ‘yancin kan su. …
-
Hukumar tara haraji ta kasa wato FIRS, ta ayyana cewa sama da rabi kudaden da Najeriya ke samu suna zuwa ne daga wurinta. Shugaban wayar da kan jama’a da kuma …
-
An samu mummunan rikici tsakanin Fulani da makiyaya a jihar Jigawa. Rikicin dai ya faru ne a kauyen Yabaza dake karamar hukumar Birnin-Kudu ta jihar Jigawa. Rikicin dai daya afku …
-
Majalissar Dokoki ta jihar Bauchi ta tantance kwamishinoni 20 cif, kamar yadda Gwamnan jihar Alh. Bala Muhammad ya aike mata, a watan da ya gabata. Kakakin majalissar dokoki ta jihar, …
