Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Kaura, ya aikewa majalissar dokokin jihar da sunayen mutane 20 don nada su mukami. DABO FM tattaro cewa gwamnan gwamnan yana neman sahalewar Majlissar …
Rilwanu A. Shehu
-
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Jigawa ta ce ta kama diloli tare da masu amfani da kayan maye 16 a cikin garin Dutse, …
-
Daga yau Laraba bisa umarnin babban bankin Ƙasa wato CBN, bankunan kasuwanci irin su First Bank da GTBank da Zanith Bank da makamantansu za su fara cazar kwastomomin su adadin …
-
Majalissar Dokoki ta Bihar Jigawa ta koka game da yadda wani Dan Sanda ya harbe wani Dan Achaba har Lahira a makon da ya gabata. Lamarin dai ya faru a …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rushe kwamitin shugaban kasa na musamman akan dawo da kadarorin gwamnati (SPIP) wanda Mista Okoi Obono-Obla ke shugabanta. An umurci Atoni-Janar na tarayya kuma Ministan …
-
A daren jiya Lahadi wayewar yau Litinin wasu mahara dauke da muggan makamai suka kai hari jami’ar Maiduguri. Maharan da ake kyautata zaton ‘yan Boko Haram ne, sun shiga makarantar …
-
Dayawan Matasan da aka haifa a shekarun 1990s zata suke kamar dama can da Sukarin Dangote ko Bua ake amfani a Nigeria, basu da masaniyar cewa Sukari mai ya’ya wanda …
-
Labarin da ke shigo mana Yanzu haka, na nuni da cewa tsohuwar Sanata a majalissar Dattijan Najeriya, kuma tsohuwar Ministar matan Najeriya, wacce tai wa jam’iyyar UDP takarar Gwamna a …
-
Gwamnatin Tarayya ta ba da aikin Hanyar Gaya- Ajingi-Kafin/Hausa ta wuce jihar Yobe a jiya Laraba. Wannan aiki dai an shafe shekara da shekaru ana Neman sa, amma Allah bai …
-
Mutum-mutumi na farko ya fara gudanar da ayyukan ‘yan Sanda a kasar Sin(China)Kamar yadda aka tsara shi a kan hakan. Shi dai wannan Mutum-mutumi yana dauke da Kamarorin tsaro a …
-
Koton tarayya dake zamanta a Abuja, ta fatattaki karar da jam’iyyar PDP da kuma tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Alh. Atiku Abubakar suka kayi gabanta. Karar dai suna kalubalantar nasara …
-
Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalissar zartawa a yau Laraba
-
A rika sake loda shafin domin sabon aike. Yanzu haka kowanne bangare ya hallara, ana dakon isowar Alkalan da za su yanke hukuncin.
-
Labarin Da Ke Shigo Mana Yanzu Na Nuna Cewa Yan Kungiyar Shi’a Ta Imn Sun Cika Alkawarinsu A Yau Talata Na Gudanar Da Muzaharar Ranar Ashura Duk Da Gargadin Hukumar …
-
Duk da sanarwar gargadi da Rundunar ‘Yan Sanda ta bayar, yanzu haka ‘yan Shi’a sun fito ran gadi a cikin garin Zaria ta jihar Kaduna
-
Rundunar ‘yan sanda ta kasa, ta fitar da sanarwar cewa, duk kan wasu shirye-shiryen tsohuwar kungiyar nan ta ‘yan uwa Musulmi haramtacce ne, kuma hiri ne na ‘yan ta’adda. A …
-
Labarai
Gaskiya ba ta bukatar ado: Nadaina Zuwa Coci, saboda Addinin Kiristanci akwai alamar tambaya
Fitacciyar jarumar kasar Ghana, Efia Odo ta bayyana wani dalilinta da ya sanya ta daina zuwa coci ibada kwata-kwata Jarida Hausa Legist ta rawaito cewa Jarumar ta ce ita ta …
-
Domin kara tsaftace harkokin Ilimi a fadin kasar nan, Gwamnatin tarayya za ta fara tantance takardun Digiri da ‘yan Najeriya sukai a kasashen ketare. Ministan Ilimi na kasa, Malam Adamu …
-
Tsohon Dan wasan kungiyar Barcelona Samuel Eto’o yayi ritaya daga buga wasan kwallon kafa. Kanfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya bayyana cewa, Samuel Eto’o Dan shekaru 38, ya ajiye Takalmi …
-
Tsohon Dan wasan kungiyar Barcelona Samuel Eto’o yayi ritaya daga buga wasan kwallon kafa. Kanfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya bayyana cewa, Samuel Eto’o Dan shekaru 38, ya ajiye Takalmi …
