Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, yace gwamnatin jihar Bauchi ta shirya tsaf domin fara shirin tabbatar da ginin rugar Fulani a jihar ta Bauchi.
Gwamnan ya bayyana haka ne a yau Litinin yayin ziyararshi ga shugaba Muhammadu Buhari a fadar shi dake birnin tarayyar Abuja.