Labarai

Bayan furucin El-Rufa’i na ikirarin samun tsaro, anyi garkuwa da dagacin Birnin Gwari

Yan bindiga sunyi garkuwa da Hakimin Birnin Gwari, Yusuf Abubakar a kan titin Birnin Gwari zuwa Kaduna a ranar Laraba.

Daily Nigerian ta rawaito cewa an sace hakimin tare da wasu daga cikin masu rike da sarautar yankin wadanda suka hada da Sarkin Kudun Birnin Gwari da wakilin Makarantar Birnin Gwari, Ibrahim Musa.

Ta tabbatar da dauke a wajejen karfe 12 na rana a Unguwar Yako.

Karin Labarai

Masu Alaka

Babu wani ci gaba da Buhari ya samu a yaki da Boko Haram -Kungiyar Tarayyar Turai

Muhammad Isma’il Makama
UA-131299779-2