BBC Hausa na neman ma’aikataShashin Hausa na BBC ya bude shfin neman aiki ga masu sha’awar yin aiki tare dasu.

Sanarwa ta fito ne daga sashin kamfanin na BBC, wanda ya fito daga hannun ma’aikacin kafar sadarwar, Abdulbaqi Jari.

Domin saukaka neman aikin, Dabo FM ta taimaka wajen binciko muku yacce zaku iya neman aiki da kuma bayanai akan mai irin karatun da suke nema tare da yanayin aikin.

Danna akan jan rubutu domin neman aikin – Aikin BBC HAUSA

Nemi Aikin BBC HAUSA

Domin samun cikakken bayanan aiki, danna anan:

GA kadan daga cikin jerin bayanai akan aikin;

  • Wurin aiki : Abuja
  • Yanayin Aiki: Na dun-din-din
  • Ya zamana k kware a fannin harkar gidan Talabijin da Rediyo.
  • Iya rubutu da tsara labarai.
  • Kwarewa a yaren Hausa da Turanci.
%d bloggers like this: