Job

Dabo FM tana neman Ma’aikatan Sa Kai

Kafar Dabo FM tana neman ma’aikata da zasu bada gudunmawa wajen tafiyar da ayyukanmu na yau da kullin.

Muna neman wadanda zasuyi aiki damu, aikin gudunmawa domin tallafawa wannan kafa ga kaiwa ga ci wajen tunkarar manufarmu na zama Muryar Matasa da Arewacin Najeriya.

Kowa zai iya nema domin bada gudunmawa.

Kasancewarmu Rediyo da kuma shafin yanar gizo-gizon da ke da zama a kasar Indiya, muna neman wakilai daga jihohin Arewa wadanda zasu rika bamu rahotanni akan abubuwan da suke faruwa a kewaye da su.

Masana da masu Ilimi a fanni Jarida, suma zasu iya taimaka mana domin bada tasu gudunmawar.

Ci ke form din kasa domin mika bukatuwarku.

[wpforms id=”13147″ title=”false” description=”false”]

Karin Labarai

UA-131299779-2