Labarai

Ganduje ya tsige Sarki Kano, Muhammadu Sunusi II

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, ya tsige mai martaba Sarki Muhammadu Sunusi II.

Hakan na kunshe a jikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ya fitar a yau Litinin.

Sanarwar tace majalissar zartarwar jihar Kano ce ta amince da tube rawanin Sarki bisa samunshi da laifuka da suka hada da rashin biyayya.

UA-131299779-2