0
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zaftare albashin sa dana sauran kafatanin masu riki da mukaman siyasa a jihar Kano.
Rahoton Dabo FM yana zuwa ne bayan wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Abba Anwar ya fitar da yammacin Lahadi.
Sanarwar ta biyo bayan rashin samun haraji da annobar Kwabid19 ta jawo wa jihar dama kasa baki daya.
