Gwamnatin PDP ta kaddamar da jirgin sama mallakar jihar Akwa Ibom

Karatun minti 1

Gwamnatin jihar Akwai Ibom karkashin gwamna Udom Gabriel Emmanuel, ta kaddamar da jirgin sama mallakar jihar.

Kamfanin jirgin mai suna IbomAir zai fara aiki ne a cikin wannan makon da muke ciki.

An kaddamar da jirgin ne tare da katafaran titin jirgin sama a jihar ta Akwa Ibom.

Taron ya samu halartar manyan kusosin jami’iyyar PDP kamar su shugaban majalisar dattijai na kasa, Dr Abubakar Bukula Saraki da sauransu.

Gwamnatin ya ganin wannan gagarumar nasara ce ga jami’iyyar PDP.

Kalli Hotuna:

 

 

Karin Labarai

Sabbi daga Blog