/

Hajji: Sheikh Sudais ya umarci a fassara Huduba zuwa Hausa da karin harsuna 9

Karatun minti 1

Babban limamin masallacin Makkah, Imam Sheikh Abdulrahman ibn Abdul’aziz Al Sudais ya bada umarnin sanya harshen hausa cikin harsunan da za’a fassara hudubar aikin Hajji.

DABO FM ta rawaito babban limamin masallacin Makkah ya bayyana hakan ne ta kafar yada labaran Haramain Sharifain a maraicen Alhamis.

Kafar ta rawaito daga yanzu harshen Hausa ya shiga cikin yaruka 10 da aka bada umarnin a fassara aikin Hajji.

Sauran yarukan sun hada da Turanci, Malay, Urdu, Persian, Faransanci, Sinanci, Turkish, Russian da Bengali.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog