Hotuna: Aljeriya ta lashe kofin AFCON tare da nuna murna irinta addinin Musulunci

Aljeriya ta lashe kofin nahiyar Afrika na shekarar 2019 bayan ta doke kasar Senegal da ci daya mai ban haushi.

Kasar Aljeriya dai itace ta doke Najeriya da ci 2-1 a wasan kusa da na karshe a gasar.

%d bloggers like this: