Labarai

Hotuna: BUK ta karrama Dr. Hafsat Ganduje ‘Goggon Kanawa’ bisa taimakonta ga bangaren Ilimi

Uwargidan gwamnan jihar Kano, Dakta Hafsat Umar Ganduje, ta samu lambar yabo hadi da girmamawa daga Jami’ar BUK dake jihar Kano.

Kungiyar dake kula da tsari da gudanarwar Ilimi a Najeriya reshen Jami’ar ne ya baiwa Dr Hafsat Ganduje, lambar yabon ta hannun shugaban Shugaban Jami’ar Bayero, Farfesa Muhammad Yahuza Bello, a ranar Laraba.

Karin Labarai

UA-131299779-2