Home LabaraiHotunan da Hanan Buhari ta fara dauka bayan kama sana’a a Bauchi

Hotunan da Hanan Buhari ta fara dauka bayan kama sana’a a Bauchi

by Dabo Online
0 comments

Uwargidan shugaba Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta wallafa bidiyo a shafukanta na sada zumunta mai dauke da hotunan da tayi nunin cewar ‘yarta Hanan Muhammadu Buhari ce ta dauki hotunan.

A cikin makon nan ne ‘yar autan shugaban taje fara aikin daukar hotuna bayan kammala digirinta a fannin hoto a jihar Bauchi, lamarin da ya janyo cece-kuce bisa zuwanta jihar a jirgin sama mallakar gwamnatin Najeriya.

Kalli hotunan anan;

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00