//
Wednesday, April 1

Hotunan gada mai hawa 3 da Ganduje ya ‘Kyankyasa’ wa Kanawa

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Hotunan Gadar a lokacin da aikin ya fara yin nisa; 

Gadar kasan da gwamnati jihar Kano takeyi karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje a birnin Kano.

Gadar da take a titin Magaji Dambatta Road, tsohon shatale-talen Dangi.

Gwamnatin tace dai za’a kammala gadar cikin rabi zuwa karshen wannan shekarar da muke ciki ta 2019.

A cigaba da bunkasa hanya da gwamnatin keyi, Gwamnatin na kokari wajen kammala aiyukan tituna da gada wacce ta gada.

Sai dai a iya cewa gwamnatin jihar Kano tayi watsi da harkar Ilimi jihar, wanda yanzu a iya cewa yayi tabarbarewar da dukkan gwamnatoci da akayi a baya sunfi ta Mai girma Ganduje tabuka aiki a fannin Ilimi.

Masu Alaƙa  Ganin sabon dan majalisar PDP da ya kayar da Kofa tare da shugaban APC ya jawo cece-kuce

Hotunan Gadar zuwa yanzu da ya rage sauran kwanaki a kaddamar da ita;

Karin Labarai

Share.

About Author

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020