JAMB fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci na samu gurbin karatun dalibai a Jami’o’i

Karatun minti 1

Hukumar jarrabawar Jamb da jami’o’in Najeriya sun fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci domin samun gurbin zangon karatun 2019/2020.

Hukumar data samu tattaunawa ranar Talata a dakin taro na Bola Babalakin dake jihar Osun.

Hukumar ta fitar da 140 mafi karanci maki gurbin karatu a jami’o’in masu zaman kansu dake Najeriya.

Sauran Bayanin yana zuwa….

Karin Labarai

Sabbi daga Blog