Home LabaraiJAMB: Makarantun gwamnati zasu dauki dalibai masu maki 160, na kudi 140

JAMB: Makarantun gwamnati zasu dauki dalibai masu maki 160, na kudi 140

by Dabo Online
0 comments

Hukumar jarrabawar Jamb da jami’o’in Najeriya sun fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci domin samun gurbin zangon karatun 2019/2020.

Hukumar data samu tattaunawa ranar Talata a dakin taro na Bola Babalakin dake jihar Osun.

Hukumar ta fitar da 140 mafi karanci maki gurbin karatu a jami’o’in na kudi masu zaman kansu dake Najeriya.

Sauran Bayanin yana zuwa….

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00