Labarai

Jami’in gwamnatin Ganduje yayiwa Sarkin Kano zunguri Siyasa akan zuwanshi Afrika ta Kudu

Daga cikin mataimaka gwamnan jihar Kano a fannin Labarai, Salihu Tanko Yakasai ya zunguri mai martaba Sarkin Kano zance irin na suka a siyasa.

DABO FM ta binciko wani rubutu da Salihu ya wallafa bayanan a shafinshi na Twitter.

Salihu ya zargi rashin zuwan Sarkin Kano taron da gwamnatin jihar ta shirya bisa rashin girmama shirin gwamnatin na kawar da barace-barace a fadin jihar.

“Sunusi Lamido Sunusi ya bar Kano ana tsaka da shirin gina Ilimin jihar Kano wanda zai kawo karshen Almajiranci tare da tabbatar da kowanne yaro ya shiga makaranta.”

“Na zata ya tafi duba lafiyarshi ne, ashe ya tafi kasar Afirika ta Kudu yana shagalewarshi a dai dai lokacin da ake tsaka da nunawa yan Najeriya wariya a kasar.

Karin Labarai

UA-131299779-2