Home LabaraiKotu ta kori karar Dan Majalissar PDP ta tabbatar da APC

Kotu ta kori karar Dan Majalissar PDP ta tabbatar da APC

by Dabo Online
0 comments

Kotun dake sauraron korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissun jihar Kano, tayi watsi da korafin dan takarar PDP mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo/Minjibir.

Dan takarar jami’iyyar PDP, Tajo Usman, ya shigar da karar kalubalantar zaben Hon Sani Ma’aruf mai Wake.

Cikakken rahotan yana zuwa…

Yau dai kotun zata yanke hukunci korafe-korafe na kujerun Majalissar Tarayya 3 da majalissar jiha 1 na jihar Kano.

Kujerun sun hadar da; Bebeji/Kiru da Doguwa/Tudunwada, Minjibir/Ungoggo da Dawakin Kudu a matakin Majalissar jiha.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00