Kwafin Jaridar Taskar Dabo ta farko bisa jagorancin babban edita, Mu’azu Abubakar Albarkawa. Za ku iya karantawa ko saukewa a wayoyinku.
Ga wadanda suke samun matsala wajen saukewa, za su iya tuntubarmu a Whatsapp, +2349030066210.
An saki yan matan nan da aka sace a makarantar kwana ta ‘yan mata da ke…
Yan bindiga sun sake koma wa garin Kagara da ke jihar Neja a Najeriya, sun sace…
Gwamnatin jihar Kano ta sanya ranar yin mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru da wasu malaman…
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar ya sallami Salihu Tanko Yakasai daga mukaminsa na hadiminsa a…
Rahotanni daga wasu majiyoyi sun tabbatar da batan Salihu Tanko Yakasai, daya daga cikin mashawartan gwamnan…