Jaridar Taskar Dabo: Fitowa ta 2, Lahadi 13 ga Satumba 2020

Karatun minti 1


Kwafin Jaridar Taskar Dabo ta biyu (mako na 2) bisa jagorancin babban edita, Mu’azu Abubakar Albarkawa. Za ku iya karantawa ko saukewa a wayoyinku.

Ga wadanda suke samun matsala wajen saukewa, za su iya tuntubarmu a Whatsapp, +2349030066210.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog