Kamfanin Kera Motoci mallakar sojojin Najeriya na bukatar Naira Biliyan 1 – Buratai

Karatun minti 1

Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1.

Buratai ya bayyana haka ne a waje nuna karshen taron mako na shugaban hafsin sojin a sansanin Kabala dake Jaji.

“Tini munyi nisa wajen nemawa kamfanin rudunar naira biliyan 1. Hakan zai dauki lokaci mai tsayi.

“Muna da hannayen zuba jari dayawa da kuma hanyoyi daban daban da suke tarawa rundunar Kudi.”

“Zamu ci bashi domin tallafawa kamfanin, domin tabbatar da burinmu na tashin kamfani da zai rika kerawa rundunar mu motoci masu dauke da makamai.”

Karin Labarai

Sabbi daga Blog